*🎙 ZAUREN SAWTUL HIKMAH🎙*
_Ke gabatar muku da darasin 👇_
*📜 NASEEHAT 📜*
Fitowa ta 7⃣6⃣
*💡KWADAITARWA GAME DA MANYAN DABI’U DA KYAWAWAN HALAYE💡* (3) cigaba
بسم الله الر حمن الر حيم.
_💡 A Karatun mu na baya mun tsaya ne akan Misalan *Dabi'u Kyawawa* wanda a ko wanne mun kan kaho hadisin da yayi magana akansa kuma mun tsaya akn misali na 3, Za dora in shaa Allahu_
_💡Yau kam Darasin namu zai yi magana akan daya daga siffa ta_ *kyawawan dabi'u* _wato_👇
*💡(4) YADA SALLAMA💡*
_💡 Hadisi na farko an Karbo shi daga Abi Huraira (Allah ya yarda da shi) ya ce: *Manzon Allah (ﷺ)* ya ce: "Ba za ku shiga Aljanna ba sai kun yi imani, kuma ba za ku yi imani ba sai kun so juna. Shin ba na nuna muku wani abu da in kun yi shi za ku so juna ba? Ku *Yada sallama tsakaninku"*_
*_👆 🌴 Muslim ya ruwaito shi 1/70_*
_💡 wannan hadisin 👆 yana daga cikin hadisan da suke nuna falala da da sallama take dashi a musulunci, kuma mun sani masu yin sallama sune masu_ *kyakkyawar dabi'a*
_💡 Haka an sake karbo daga Aliyu Allah Ya yarda da shi ya ce: *Manzon Allah (ﷺ)* ya ce: Yana isarwa ga jama’a, idan zasu wuce, (wasu mutane) cewa dayansu ya yi sallam kuma yana isarwa ga jama’a cewa dayansu ya mayar da sallama.‛_
_*👆🌴 Ahmad da BaihakI suka ruwaito shi,‛ (Hadisin ingantacce ne)‛.*_
_💡 Hadisai masu dinbin yawa suna nan akan Yada sallama, saboda muna da sauran misali zamu barsu haka in shaa Allahu_
*💡(5) KUNYA💡*
_💡 Kunya tana daga cikin dabi'u masu kyau shi yasa Annabi *(ﷺ)* ya ce: *‚Kunya* yana daga cikin *imani‛.*_
*_👆🌴 Bukhari da Muslim suka ruwaito shi‛, daga hadisin dan Umar (Allah Ya yarda da su)_*
_💡 Haka a wani hadisin, daga hadisin Dan Mas’udu Allah (Ya yarda da shi) ya ce: *Manzon Allah (ﷺ)* ya ce: ‚Yana daga abin da mutane suka riska daga managar annabawan farko, da cewa: ‚Idan baka jin
*kunya,* to, ka aikata abin da kaso‛. (wato idan mutum baya jin *kunyan* mutane, to, baya jin *kunyan* Allah)‛._
_*👆🌴 Bukhari ya ruwaito shi‛.*_
_💡Zan tsaya anan sai a darasi na gaba zan dora in shaa Allahu_
*سبحانك اللهم وبحمدك أشهد أن لا إله إلا أنت أستغفرك وأتوب إليك.*
✍Dan Uwanku: *Abdullah A Abdullah Assalafeey.*
20/05/1439.
05/02/2018.
+2348060027244
https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=445730319177545&id=101794283571152