*_AUREN DAN BIDI'A_*
*TAMBAYA*
Assalamu alaikum malam, nice mahaifina ya rabu da mahaifiyata tun INA er shekara 10 nacigaba daxama agurin mahaifiyata, to se Allah yakawo mini miji ahlussunnah kuma hafixi to babana Dan darikane se yace baxe aurama Dan ixalaniba daya bashini gwanda inmutu ba aure, to Allah ya gafarta malam menene mafita
*AMSA*
Wa alaikumus salam.
Bashi da hujja kuma ya sabawa Allah da annabi da yace idan wanda kuka yarda da addininsa yaxo ku auramasa so baxa, ayimasa biyayya akan hk ba in yyimata baki a banxa kansa xai hau ma tayi addu, a kawai tanemi taimakon Allah dan dariqa indai Sunni to babu hadi ma tsakanin original da local koda jahilin dan dariqa ne amma kasancewarsa ustax hafix kar ya rudeta baxataci qur, ani ba indai ba mutumin kirki bane baxata amfanu da komai daga kasancewarsa hafixi sunni ba.
Ni shawara da nasiha da zan bata shine idan da wanda take gani zai iya yiwa baban ta nasiha taje ta fada in babu tayita addua Allah zai kawo mata mafita.Amma karta yarda da auri dan bidia wlh gwara ta mutu bata da auren.